iqna

IQNA

masallacin farko
Tehran (IQNA) Jakadan kasar Cuba a Saudiyya ya sanar da cewa, kasar za ta dauki nauyin gina masallacin farko ga tsirarun musulmin kasar Cuba.
Lambar Labari: 3487884    Ranar Watsawa : 2022/09/20

Tehran (IQNA) An zabi Paul Pogba, dan kasar Faransa Musulman kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, a matsayin wakilin wani kamfani mai fafutuka a fannin Islamic fintech.
Lambar Labari: 3487409    Ranar Watsawa : 2022/06/12